AD (728x60)

Featured Post (TOP)

Flickr Images

Contact Form

Name

Email *

Message *

Recent Posts

Pages

Powered by Blogger.

Followers

Subscribe Via Email

Sign up for our newsletter, and well send you news and tutorials on web design, coding, business, and more! You'll also receive these great gifts:

DATA AKAN 1,200GB N150 _4GB N400

Share & Comment

DATA AKAN 1,200GB N150 _4GB N400

A kwanakin Baya munyi videon yanda zaka sai DATA akan farashi mai sauki sai kamfanin sukazo suka maidata ta YOUTUBE dakuma DOWNLOADING kawai bata chatting to yanzu sunkawo wata kuma amman sunce student website kawai zaka shiga da,ita Amman gawasu suna aekin da ita ko ina kuma lafiya lau.

Yanda zakai shine inda kasiya kuma takiyimaka aekin to  sai ka dakko STARK VPN saika saitashi kamardai yanda ake saitawa bayan kasaita saika kunnashi kawai kafita saikaga tacigaba da aeki. 


YANDA AKE SAKA CODE DIN 👇👇


Bayannan saika turawa SIM CARD din da zaka siyo DATAR sanan zaka ga sunnununa maka option kamar haka. 


Saika Danna na farko ma,ana 
 
1:>Buy Educational Bundle

 


Zakaga Dashbord kamar haka saika zabi wadda kake da ra,ayin saye saika dannan numbers kamar ni bari insai 1.200GB akan NAIRA 150 


Zasucemaka wannan DATAR wata guda take Expired kayarda amman tsarin layin naka zaikoma mpulse kayarda saika zaba 


Zasucemaka kayarda zaka siyo DATA 1.200GB akan NAIRA 150 kuma koda yaushe asiyomaka inka saka kudi a layin naka wa,inda suka haurama 150 ma,ana AUTOMATIC susiyo maka saika zaba 

Wannan shine  yanda ake Amfani da ita yanada kyau katsaya kakaranta dakyau kafin kasiyo.

THANKS YOU {MR EXPERT MBC} 


Tags:

Written by

We are the second largest blogger templates author, providing you the most excellent and splendid themes for blogger cms. Our themes are highly professional and seo Optimized.

0 Comments:

Post a Comment

 
@2014 | Shared by Waytemplates