PALMPAY ACCOUNT
Farko zaka dakko palmpay Account A cikin playstore bayan ka dakkoshi zaka Bude shi Kayi register zai kawo ka fuska kamar haka
Bayan kasaita tabude maka kamar haka zakashiga wani waje inda aka rubuta {RECHARGE 2 CASH} kamar haka.
👇👇👇
Bayan kashiga zasu baka gurin daza kasa Number bayan kasa number zaka dannan wani waje da,aka rubuta GO bayan kadanna zasuce zasu tura Otp Acikin wannan layin dakasa number tashi bayan kasa zasu kaika waje kama haka

Zasu fadi nawane kake dashi Acikin account dinka na layin ka sannan sai karubuta nawane zaka Saida kuma zasu saya da daraja sosai fiye da sauran wajajen da suke saida katin..🥰🥰

0 Comments:
Post a Comment